15 da kuma yadda tun kana ɗan ƙaramin yaro ka san Littattafai masu tsarki, waɗanda suke koya maka hanyar samun ceto ta dalilin bangaskiya ga Almasihu Yesu.
Karanta cikakken babi 2 Tim 3
gani 2 Tim 3:15 a cikin mahallin