2 Tim 3:16 HAU

16 Kowane Nassi hurarre na Allah ne, mai amfani ne kuma wajen koyarwa, da tsawatarwa, da gyaran hali, da kuma tarbiyyar aikin adalci,

Karanta cikakken babi 2 Tim 3

gani 2 Tim 3:16 a cikin mahallin