Afi 4:29 HAU

29 Kada wata alfasha ta fita daga bakinku, sai dai irin maganar da ta kyautu domin ingantawa, a kuma yi ta a kan kari, domin ta sa alheri ga masu jinta.

Karanta cikakken babi Afi 4

gani Afi 4:29 a cikin mahallin