Afi 4:30 HAU

30 Ku kuma kula, kada fa ku ɓata wa Ruhu Mai Tsarki na Allah rai, wanda aka hatimce ku da shi, cewa ku nasa ne a ranar fansa.

Karanta cikakken babi Afi 4

gani Afi 4:30 a cikin mahallin