Afi 5:27 HAU

27 domin shi kansa yă ba kansa Ikkilisiya da ɗaukakarta, ba tare da tabo ko tamoji ba, ko wani irin abu haka, tă dai zamo tsattsarka marar aibu.

Karanta cikakken babi Afi 5

gani Afi 5:27 a cikin mahallin