Afi 5:28 HAU

28 Ta haka ya wajaba maza su ƙaunaci matansu, jikinsu ke nan suke yi wa. Ai, wanda ya ƙaunaci matarsa, ya ƙaunaci kansa ke nan.

Karanta cikakken babi Afi 5

gani Afi 5:28 a cikin mahallin