Afi 6:12 HAU

12 Ai, famarmu ba da 'yan adam muke yi ba, amma da mugayen ruhohi ne na sararin sama, masarauta, masu iko, da waɗanda ragamar mulkin zamanin nan mai duhu take hannunsu.

Karanta cikakken babi Afi 6

gani Afi 6:12 a cikin mahallin