13 Saboda haka, sai ku ɗauki dukan makamai na Allah, domin ku iya dagewa a muguwar ranar nan, bayan kuma kun gama kome duka, ku dage.
Karanta cikakken babi Afi 6
gani Afi 6:13 a cikin mahallin