3 Wata rana wajen ƙarfe uku na yamma, ya ga wani mala'ikan Allah a fili cikin wahayi, ya shigo, ya ce masa, “Ya Karniliyas.”
Karanta cikakken babi A.m. 10
gani A.m. 10:3 a cikin mahallin