A.m. 13:13 HAU

13 Sai Bulus da abokan tafiyarsa suka tashi daga Bafusa a jirgin ruwa, suka isa Bariyata ta ƙasar Bamfiliya. Yahaya kuwa ya bar su, ya koma Urushalima.

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:13 a cikin mahallin