14 Amma suka wuce gaba daga Bariyata, suka tafi Antakiya ta ƙasar Bisidiya. Ran Asabar kuma sai suka shiga majami'a suka zauna.
Karanta cikakken babi A.m. 13
gani A.m. 13:14 a cikin mahallin