A.m. 19:8 HAU

8 Sai ya shiga majami'a yana wa'azi gabagaɗi, ya kuma yi wata uku yana muhawwara da su, yana kuma rinjayarsu a kan al'amarin Mulkin Allah.

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:8 a cikin mahallin