A.m. 19:9 HAU

9 Amma da waɗansu suka taurare, suka ƙi ba da gaskiya, suna kushen wannan hanya gaban jama'a, sai ya rabu da su, ya keɓe masu bi, yana ta muhawwara da su a kowace rana makarantar Tiranas.

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:9 a cikin mahallin