A.m. 2:29 HAU

29 Ya 'yan'uwa, na iya yi muku magana da amincewa a game da kakanmu Dawuda, cewa ya mutu, an binne shi, kabarinsa kuma yana nan gare mu har ya zuwa yau.

Karanta cikakken babi A.m. 2

gani A.m. 2:29 a cikin mahallin