A.m. 23:15 HAU

15 Saboda haka, yanzu ku da majalisa ku shaida wa shugaban soja ya kawo muku shi, kamar kuna so ne ku ƙara bincika maganarsa sosai, mu kuwa a shirye muke mu kashe shi kafin ya iso.”

Karanta cikakken babi A.m. 23

gani A.m. 23:15 a cikin mahallin