A.m. 23:8 HAU

8 Sadukiyawa sun ce, wai ba tashin matattu, ba kuma mala'iku, ko ruhu. Farisiyawa kuwa sun tsaya a kan cewa duk akwai.

Karanta cikakken babi A.m. 23

gani A.m. 23:8 a cikin mahallin