23 Ya kuma ba jarumi umarni ya tsare Bulus, amma ya sassauta masa, kada kuwa ya hana mutanensa zuwa wurinsa su kula da shi.
Karanta cikakken babi A.m. 24
gani A.m. 24:23 a cikin mahallin