A.m. 24:24 HAU

24 Bayan 'yan kwanaki Filikus ya zo tare da matarsa, Durusila, wata Bayahudiya. Sai ya aika a zo da Bulus, ya kuwa saurare shi a kan maganar gaskatawa da Almasihu Yesu.

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:24 a cikin mahallin