A.m. 24:27 HAU

27 Amma bayan shekara biyu sai Borkiyas Festas ya gāji Filikus. Filikus kuwa don neman farin jini a wurin Yahudawa, ya bar Bulus a ɗaure.

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:27 a cikin mahallin