5 Ya kuma ce, “Saboda haka, sai waɗansu manya a cikinku su taho tare da ni, in kuwa mutumin nan na da wani laifi, su yi ƙararsa.”
Karanta cikakken babi A.m. 25
gani A.m. 25:5 a cikin mahallin