A.m. 7:51 HAU

51 “Ku kangararru, masu ɓatan basira, masu kunnen ƙashi, kullum kuna yi wa Ruhu Mai Tsarki tsayayya. Yadda kakanninku suka yi, haka ku ma kuke yi.

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:51 a cikin mahallin