A.m. 7:52 HAU

52 A cikin annabawa wane ne kakanninku ba su tsananta wa ba? Sun kuma kashe waɗanda suka yi faɗi a kan zuwan Mai Adalcin nan, wanda a yanzu kuka zama maciya amanarsa, da kuma makasansa,

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:52 a cikin mahallin