58 suka fitar da shi a bayan gari suka yi ta jifansa da dutse. Shaidu kuwa suka ajiye tufafinsu wurin wani saurayi, wai shi Shawulu.
Karanta cikakken babi A.m. 7
gani A.m. 7:58 a cikin mahallin