59 Suna ta jifan Istifanas, shi kuwa yana ta addu'a, yana cewa, “Ya Ubangiji Yesu, ka karɓi ruhuna.”
Karanta cikakken babi A.m. 7
gani A.m. 7:59 a cikin mahallin