A.m. 9:39 HAU

39 Sai Bitrus ya tashi ya tafi tare da su. Da ya iso suka kai shi benen. Dukan mata waɗanda mazansu suka mutu suka tsaya kusa da shi, suna kuka, suna nunnuna riguna da tufafi da Dokas ta yi musu tun suna tare.

Karanta cikakken babi A.m. 9

gani A.m. 9:39 a cikin mahallin