A.m. 9:40 HAU

40 Amma Bitrus ya fitar da su duka waje, ya durƙusa, ya yi addu'a. Ya juya wajen gawar, ya ce, “Tabita, tashi.” Ta buɗe ido, da ta ga Bitrus, ta tashi zaune.

Karanta cikakken babi A.m. 9

gani A.m. 9:40 a cikin mahallin