Filib 2:15 HAU

15 don ku zama marasa abin zargi, sahihai, 'ya'yan Allah marasa aibu, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya,

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:15 a cikin mahallin