Filib 2:16 HAU

16 kuna riƙe da maganar rai kankan, har a ranar bayyanar Almasihu in yi taƙama, cewa himmata da famana ba a banza suke ba.

Karanta cikakken babi Filib 2

gani Filib 2:16 a cikin mahallin