10 Na yi farin ciki da Ubangiji ƙwarai da yake a yanzu kam, kularku gare ni ta farfaɗo, ko dā ma kuna kula da ni, dama ce ba ku samu ba.
Karanta cikakken babi Filib 4
gani Filib 4:10 a cikin mahallin