9 Abin da kuka koya, kuka yi na'am da shi, abin kuma da kuka ji kuka gani a gare ni, sai ku aikata. Ta haka Allah mai zartar da salama zai kasance tare da ku.
Karanta cikakken babi Filib 4
gani Filib 4:9 a cikin mahallin