Gal 1:6 HAU

6 Na yi mamaki yadda nan da nan kuke ƙaurace wa wanda ya kira ku, bisa ga alherin Almasihu, har kuna koma wa wata baƙuwar bishara,

Karanta cikakken babi Gal 1

gani Gal 1:6 a cikin mahallin