Gal 3:28 HAU

28 Ba sauran cewa Bayahude ko Ba'al'umme, ko ɗa, ko bawa, ko namiji ko mace. Ai, dukkanku ɗaya kuke, na Almasihu Yesu.

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:28 a cikin mahallin