Gal 3:29 HAU

29 In kuwa ku na Almasihu ne, ashe, ku zuriyar Ibrahim ne, magāda ne kuma bisa ga alkawarin nan.

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:29 a cikin mahallin