Gal 3:5 HAU

5 Wato, shi da yake yi muku baiwar Ruhu, yake kuma yin mu'ujizai a cikinku, saboda kuna bin Shari'a ne yake yin haka, ko kuwa saboda gaskatawa da maganar da kuka ji?

Karanta cikakken babi Gal 3

gani Gal 3:5 a cikin mahallin