Kol 2:1 HAU

1 To, ina so ku san irin yawan shan faman da nake yi dominku, da waɗanda suke a Lawudikiya, da kuma duk waɗanda ba su taɓa ganina ba.

Karanta cikakken babi Kol 2

gani Kol 2:1 a cikin mahallin