11 A cikinsa ne kuma aka yi muku kaciya, ba kuwa yin mutum ba, amma wadda Almasihu ya yi muku ce, ta wurin tuɓe halinku na mutuntaka.
Karanta cikakken babi Kol 2
gani Kol 2:11 a cikin mahallin