Kol 2:12 HAU

12 An kuma binne ku tare da shi a wajen baftisma, inda kuma aka tashe ku tare da shi saboda bangaskiyarku ga ikon Allah, wanda ya tashe shi daga matattu.

Karanta cikakken babi Kol 2

gani Kol 2:12 a cikin mahallin