8 Na aiko shi a gare ku musamman, domin ku san yadda muke, yă kuma ƙarfafa muku zuciya.
Karanta cikakken babi Kol 4
gani Kol 4:8 a cikin mahallin