7 Tikikus zai sanar da ku duk abin da nake ciki. Shi ƙaunataccen ɗan'uwa ne, amintaccen mai hidima, abokin bautarmu kuma a cikin Ubangiji.
Karanta cikakken babi Kol 4
gani Kol 4:7 a cikin mahallin