Luk 1:32 HAU

32 Zai zama mai girma, za a kuma kira shi Ɗan Maɗaukaki.Ubangiji Allah zai ba shi kursiyin ubansa Dawuda,

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:32 a cikin mahallin