Luk 1:35 HAU

35 Mala'ikan ya amsa mata ya ce,“Ruhu Mai Tsarki zai sauko miki,Ikon Maɗaukaki kuma zai lulluɓe ki.Saboda haka Mai Tsarkin nan da za a haifa, za a kira shi Ɗan Allah.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:35 a cikin mahallin