Luk 1:36 HAU

36 Ga shi kuma, 'yar'uwarki Alisabatu ma ta yi cikin ɗa namiji da tsufanta, wannan kuwa shi ne watanta na shaida, ita da ake ce wa bakararriya.

Karanta cikakken babi Luk 1

gani Luk 1:36 a cikin mahallin