Luk 11:13 HAU

13 To, ku da kuke mugaye ma kuka san yadda za ku ba 'ya'yanku kyautar kyawawan abubuwa, balle Ubanku na Sama zai ba da Ruhu Mai Tsarki ga masu roƙonsa.”

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:13 a cikin mahallin