Luk 11:14 HAU

14 Wata rana Yesu yana fitar da beben aljan. Da aljanin ya fita, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki.

Karanta cikakken babi Luk 11

gani Luk 11:14 a cikin mahallin