Luk 12:3 HAU

3 Don haka, kome kuka faɗa a asirce, za a ji shi a sarari. Abin kuma da kuka yi raɗa a loloki, za a yi shelarsa daga kan soraye

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:3 a cikin mahallin