38 In kuwa ya zo da tsakar dare ne, ko kuwa bayan tsakar dare, ya same su a faɗake, bayin nan masu albarka ne.
Karanta cikakken babi Luk 12
gani Luk 12:38 a cikin mahallin