Luk 12:39 HAU

39 Amma dai ku sani, da maigida zai san lokacin da ɓarawo zai zo, da ya zauna a faɗake, ya hana a shiga masa gida.

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:39 a cikin mahallin