Luk 12:41 HAU

41 Sai Bitrus ya ce, “Ya Ubangiji, mu ne kake faɗa wa wannan misali, ko kuwa na kowa da kowa ne?”

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:41 a cikin mahallin