Luk 12:42 HAU

42 Ubangiji ya ce, “Wane ne amintaccen wakilin nan mai hikima, da ubangidansa zai ba shi riƙon gidansa, yă riƙa ba su abincinsu a kan kari?

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:42 a cikin mahallin