Luk 12:7 HAU

7 Kai! ko da gashin kanku ma duk a ƙidaye yake. Kada ku ji tsoro. Ai, martabarku ta fi ta gwara masu yawa.”

Karanta cikakken babi Luk 12

gani Luk 12:7 a cikin mahallin